Labarai
SIYASAR KANO: Ganduje yana sane ya taka hoton marar kunya Kwankwaso –inji Kakakin Gwamnan- Aminu Abubakar
Advertisment
Kakakin Gwamnan jihar Kano Aminu Abubakar Ibrahim ya bayyana cewa da gangan maigidansa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya taka hoton Kwankwaso
Aminu ya bayyana cewa “Ga yadda abin yafaru, mutanen nan sune suka jefo hoton tsohon Mai Gidansu da nunin cewar sun barshi, shikuwa Baba Ganduje yabi takan mara kunya.”
“Yadda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR tare da wakilin Shugaban Jamiyyar APC na Kasa Hon. Faruku Adamu Aliyu suka fito domin gaisawa da Jama’a yayin taron karbar sababbin yan Jamiyyar APC.”
Daga Manuniya