Labarai
-
Labari da dumi-dumi: An kama Nnamdi Kanu (Hotuna)
Hukumomi a Najeriya sun bayyana cewa an kama Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB da ke son ballewa daga kasar.kama yadda…
Read More » -
Bidiyo : Asin da Asin Sadiya Haruna Da Chizor Germany Sun kulla Jarjejeniyar Aure
A cikin wata hira ce da Dcl hausa tv na shirya tsakanin chizo germany da sadiya haruna mai kayan mata…
Read More » -
Wasu Mabiya Kungiyar Hakika, Sun Tabka Wa Matar Aure Ciki A Jihar Katsina
Matar ce ta fara nuna wa matasan uku cewa tana bukatar shiga kungiyar kafin su yi mata ciki. Fasikanci da…
Read More » -
Anyi chaa Akan malamin da yace ka raba dukiyarka ka baiwa matar kaso mai tsoka tunda Ranka
Wnanan malami yace hakan a wajen karatunda wanda yace ya samu kiraye kiraye miye hujjojinsa na fadin haka. Wanda nan…
Read More » -
An bai wa Yusuf Buhari auren ‘yar sarkin Bichi a Kano
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bai wa Yusuf Buhari, ɗan Shugaba Buhari na Najeriya, auren ‘yar…
Read More » -


Rawar matar tsohon gwamna ta ja cecekuce /Lawal Ahmad ya sanya Gasa
Rawar wannan matar ya kawo yan kallo sosai a shafin yanar gizo wanda ya kawo cece kuce wanda tashar tsakar…
Read More » -



Shugaba Buhari Ya Aika Da Wakailansa Wajen Neman sanya Ranar Auren Zahra Da Yusuf
Shugaba Buhari Ya Aika Wakilai Domin A Sanya Ranar Auren Ɗansa, Yusuf da ɗiyar Sarkin Bichi, Zahra Nasiru Ado Bayero…
Read More » -


An Chafke Wanda ya Damfari Jaruma Empire Mai kayan Mata Kudi 33Million A Dubai (Hotuna)
Jaruma empire mai kayan mata ta wallafa hotuna tare da bayyanin yadda ta bashi wandan kudi da kuma sauran bayanan…
Read More » -


An kama Ɗan da Uba Masu Safafar Bidigogi Ak-47 suna Kaiwa Yan Ta’adda A katsina
‘Yan sandan jihar Katsina sun kama wasu mutum 4 da suka tsere da bindiga kirar AK-47 suke kaiwa ‘yan ta’adda..…
Read More » -


Za’a Kafa Majalisar kasashen musulmi Duniya – Recep Tayyib Erdogan
Wani labari na gani wanda zai faranta zuciya da ran duk wani Musulmin duniya Ance jinin sojojin Daular Usmaniyyah Sheikh…
Read More »



