Labarai

An Chafke Wanda ya Damfari Jaruma Empire Mai kayan Mata Kudi 33Million A Dubai (Hotuna)

Advertisment

Jaruma empire mai kayan mata ta wallafa hotuna tare da bayyanin yadda ta bashi wandan kudi da kuma sauran bayanan wannan mutum.
Aminu abubakar dai ya dade yana damfarar mutane a kasar dubai da nufin yayi musu chanji daga nan sai yayi sama ko kasa yanzu shine jaruma ta wallafa cewa duk wanda wannan aminu abubakar ya damfara yazo yayi bayyani.
Wanda nan take anka fara samun mutane suna ta turawa wannan matar sakon suma ya damfaresu.
Aminu Abubakar yanzu dai yan sandar kasar dubai sun bashi dama da yazo ya roki afuwa da gafara ja jaruma empire mai kayan mata.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button