Labarai
Rawar matar tsohon gwamna ta ja cecekuce /Lawal Ahmad ya sanya Gasa
Rawar wannan matar ya kawo yan kallo sosai a shafin yanar gizo wanda ya kawo cece kuce wanda tashar tsakar gida na kawo cewa matar tsoho matar gwamna ce.
Wanda daya daga ciki zakuji labarin wani mala’ika karya ya bayyana a jahar bauchi.
Na ukku zakuji yadda lawal ahmad ya sanya gasa wanda kuma duk amsoshin wannan maganganu da ji da kallo na cikin wannan bidiyo sai ku kalla.