Labarai
Labari da dumi-dumi: An kama Nnamdi Kanu (Hotuna)
Hukumomi a Najeriya sun bayyana cewa an kama Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB da ke son ballewa daga kasar.kama yadda babban jidan jarida ya wallafa a shafinsa bbchausa
Ministan Shari’ar kasar kuma Babban Antoni Janar Abubakar Malami ne ya tabbatar da kama Mr Kanu a wajen taron manema labarai da ya gudanar a Abuja ranar Talata.