Bidiyo : Asin da Asin Sadiya Haruna Da Chizor Germany Sun kulla Jarjejeniyar Aure
Chizo germany angon sadiya haruna duniya sabuwa




A cikin wata hira ce da Dcl hausa tv na shirya tsakanin chizo germany da sadiya haruna mai kayan mata wanda zaharadeen na gabatar.
Wanda sunkayi tattaunawa akan rayuwar kowane daga cikin su da sana’arsu sai kuma nan take mai gabatarwa yake yiwa sadiya haruna cewa shin bata da nasani nan gaba idan tayi aure ko kuma idan tsufa yayi.
Sai take cewa ita bada wata nadama da zatayi nan gaba dan tana bidiyon batsa tana samun taro da sisi abunda kawai take takaici shine mijinda zai aureta ya kasa fahimtar ita wacece.
Nan take sai chizo germany yayi mata tayin cewa idan ta yarda da shi zai iya aurenta kuma ta karba tayi kamar yadda zakuji kuma ku kalla daga bakinsu wadanda mutum biyu din.
Ga bidiyon nan sai ku saurara domin jin cikakken bayyani.






One Comment