Labarai
-
Abduljabar kabara Yana Fama Da Rashin Lafiya yana zubar Jini – Inji Barristansa
A yau din nan mun samu wani labari wanda dandalin kafa sada zumunta facebook anka wallafa wanda kuma shine dandalin…
Read More » -
Daular duniya: Bidiyoyin lefen alfarma Na Zarah Bayero daga Iyalin Shugaba Buhari
Iyalan shugaban kasa Buhari sun kai lefen Zarah Bayero masarautar Kano ta dabo Kamar yadda aka gano, a cikin lefen…
Read More » -
Wasu Daga Cikin Malamai Sun Fara Fusata Da Shegantakar Da Ƴan Mata Ke Yi Da Hotunan Su A Dandalin TikTok
Malamai sun fara martani ga yan matan da su ka fito da sabuwar sarar yin rawa da waka a gaban…
Read More » -
Burin Zuciya : Allah Ya bani Miji Dan Wanka Da iya kwaliya kamar Sanusi II – Inji Wata Tsalelliyar Budurwa
Fitacciyar mai amfani da shafukan sadarwa na zamani musamman shafin Facebook, kuma malama a jami’ar jihar Kaduna (KASU), Bilkisu Sani…
Read More » -
Kalli Kyawawan Hotunan Matar Ahmed Musa Dan Kwallon Nigeria Maryam Shuwa Arab
Maryam yar kabilar shuwa arab tana daga cikin jeren matan shahararren dan kwallon kafa na nigeria kuma shine kaftin a…
Read More » -
Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un tiktok tayiwa Yan matan Hausawa babbar illa ina mafita?
Wannan wani korafi ne da wata mace yar arewa bahaushiya tayi kan irin yadda hausawa suke abubuwan da basu dace…
Read More » -
Allahu Akbar! Sun Yi Aure Ranar Lahadi Yau Allah Ya Yi IkonSa
A ranar Lahadi wata matashiya mai suna Saratu S. Abdul ta auri masoyinta, Jamilu. A yau sun kama hanya zuwa…
Read More » -
Sani Oris dalibin Abduljabbar da yayi tawaye Ya sake Farke masa Laya A karo na biyu
Wannan wani sabon sako ne karo na biyu da sani oris daya daga cikin daliban Abduljabar da yayi masa tawaye…
Read More » -
Gwamnatin Kano bata aminta da tuban Abduljabar ba
Kwamishinan kula da harkokin Addinai a jihar Kano Dakta Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) ya shaidawa manema labarai a yammacin…
Read More » -
Kalli Zafaffan Hotunan Dan kwallo Ahmed Musa Da Amaryarsa Mariam “Pree-wedding”
Masha Allah muna taya dan uwanmu ahmed musa da sake aure wanda wannan hotunan sun fara yawatawa inda munka samu…
Read More »









