Labarai

Abduljabar kabara Yana Fama Da Rashin Lafiya yana zubar Jini – Inji Barristansa

Advertisment

A yau din nan mun samu wani labari wanda dandalin kafa sada zumunta facebook anka wallafa wanda kuma shine dandalin mabiya wannan malamin sunka nuna kamar haka.
“Innalillahi
Daga gidan yarin jihar Kano
Shaikh Dr Abduljabbar na fama da matsanancin rashin lafiya, wacce ta kai ga har yana zubar jini ba kuma ya iya tashi, lauyansa ne barrister Yakubu Abdullahi ya tabbatar da wannan tare da zargin baiwa Shehin Malamin guba a inda ake tsare dashi, Inda ya tabbatar wa da manema labarai cewa Gwamnatin jihar Kano ta kama Sheikh Dr Abduljabbar cikin koshin lafiya, an tafi dashiylafiyarsa kalau.
Cikakken rahoto na nan tafe
Ra’ayoyin ku:Ko Me Zakuce Akan Wannan lamarin?
#SR_TV_HAUSA
#00313”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button