Advertisment
Masha Allah muna taya dan uwanmu ahmed musa da sake aure wanda wannan hotunan sun fara yawatawa inda munka samu abokinsa jarumi ali nuhu yana taya shi murna sake gina rayuwa da zai farawa da amaryarsa mariam.
Wanda an daura auren ko ba’a daura ba wannan shine bamu da tabbaci amma idan mun samu zakuji.
Ga hotunan kasa ku kalla.