Advertisment
Maryam yar kabilar shuwa arab tana daga cikin jeren matan shahararren dan kwallon kafa na nigeria kuma shine kaftin a super eagles ta ukku kamar yadda ya auri jamila sai juliet ta biyu sai maryam ta ukku.
Muna fatan Allah ya bada zama lafiya ya bada uzuria dayyiba.