Labarai
Allahu Akbar! Sun Yi Aure Ranar Lahadi Yau Allah Ya Yi IkonSa


Advertisment
A ranar Lahadi wata matashiya mai suna Saratu S. Abdul ta auri masoyinta, Jamilu.
A yau sun kama hanya zuwa Abuja inda mijin ke aiki sai suka yi hatsari, Allah Ya karɓi ran mijin, ita kuma tana nan a kwance a asibiti
Allah Ya jikan Jamilu, Ya bai wa Saratu lafiya da dauriyar wannan rashi.
Karin Bayani:Saratu ita ma lokaci ya yi. Allah Ya masu afuwa bakidaya.
©Zuma Times Hausa