Labarai
Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un tiktok tayiwa Yan matan Hausawa babbar illa ina mafita?
Advertisment
Wannan wani korafi ne da wata mace yar arewa bahaushiya tayi kan irin yadda hausawa suke abubuwan da basu dace na a manhajar tiktok.
Wanda abun yayi matukar muni irin yadda hausawa sunka dauki manhajar tiktok wajen sheke ayasu.
Ga cikakken bayyani nan a cikin wannan bidiyo ku kalla kuma ku saurara.