Labarai
-
HISBAH a Kano ta haramta yada hotunan Zahra Bayero AmaryarYusuf Buhari
Hukumar HISBAH dake Kano ta haramta yada hotunan Amaryar dan Shugaban kasa, Yusuf Buhari, watau Zahara Ado Bayero. Hotunan Zahra…
Read More » -
Sarauniyar kyau ‘yar kasar Rasha ta Musulunta ta auri Sarkin Malaysia
Sarauniyar kyau ta birnin Moscow dake kasar Rasha yanzu ta zama Sarauniyar kasar Malaysia bayan ta auri Sarkin kasar jim…
Read More » -
‘Ruwan Nono na Jarirai ne Ku dena Bawa Mazajenku’, Kwamishina ta Shawarci Iyaye mata
Kwamishinan al’amuran jinsi ta jihar Enugu, Hon. Peace Nnaji na son mata su dena “Shayar da mazajensu” tare da ajiye…
Read More » -
Aisha Yesufu Ta Yi Martani Mai Zafi Ga Hisbah Kan Hotunan Zahra Bayero
Inda dama dai mutane suna ta tofah albarkacin bakinsu wanda ita wannan yar gwagwarmaya aisha yesufu ga abinda take cewa.…
Read More » -
Wata Budurwa Ta Mutu Suna Tsaka Da Fasikanci A Cikin Mota
Dailytrust ta ruwaito cewa Mutuwa ta riski wata budurwa a yayin da suke tsaka da fasikanci da saurayinta a cikin…
Read More » -
Dr Ibrahim Jalo Jalingo Yayi Martani Mai Zafi Kan Wannan Fitsara
Dr ibrahim jalo jalingo yayi martani mai zafi wanda dole saboda irin wannan abubuwan suna jawo fushin ubangiji. Inda ya…
Read More » -
Yadda Maimartaba Tsohon Sarkin Kano Ya Fitar Da Mutum Sittin Daga Gidan Kurkurku
A yau din nan majiyarmu ta samu wani labari wanda toshon mai martaba sanusi lamido sanusi na II ‘yanta fursunoni…
Read More » -
Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari
A bidiyoyin da hotunan, an ga zukekiyar gimbiyar sanye da rigar alfarma yayin da kasaitattun kawayenta ke kewaye da ita…
Read More » -
Shin Da Gaskiya Sheikh Dahiru Bauchi Ya Mutu?
A yau din nan kuma an fito da wata sabuwa. karya da ake ta jawo da itan akan babban malamin…
Read More » -
Abduljabbar Bai Yi Batanci Ga Annabi SAW Ba, Kazafi Aka Yi Masa, Cewar ‘Yan Uwansa
Wata sabuwa inji yan chacha yan uwan Abduljabar kabara sunyi wara budadidiyar wasika zuwa ga shugaban kasa akan yan dan…
Read More »