AddiniLabarai

Shin Da Gaskiya Sheikh Dahiru Bauchi Ya Mutu?

Advertisment

Sheikh Dahiru Usman Bauchi

A yau din nan kuma an fito da wata sabuwa. karya da ake ta jawo da itan akan babban malamin addinin islama kuma jagoran Tijaniyya da cewa ya mutu wanda kuma wannan labarin Qanzon kure gene ba gaskiya ba.
Wanda wani ya sheda muna cewa sun Kira wadanda suke a gidansa sun karya ta wannan magana.
Haka zalika mun samu rahoto daga shafin idon Mikiya wanda sunk karya wannan labari.
Ga abinda sunka wallafa.

Yaɗa Jita-jita Da Akeyi Akan Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ba Gaskiya Bane, Shehun Malamin Yana Nan Cikin Ƙashin Lafiya. Allah Ya Ƙara Masa Lafiya.”

Alhamdulillahi mun samu tattaro muku sahihan labarai wanda hausaloaded nayi kokari domin kawo ingantacin labari wanda harda shafin malamin sun karya wannan magana.
Ga abinda sunka wallafa.

بسم الله الرحمن الرحيم
الحمدلله والصلاة والسلام على سيدنا محمد الفاتح الخاتم وعلى آله وصحبه حق قدره ومقداره العظيم.

‘Yan uwa musulmi, akwai wasu kafafen yada labarai da suke yaďa labarai na ‘karya cewa Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya rasu, wannan labari ne na ‘karya, ana yaďa shi ne ba dan komai sai dan ađaga hankalin al ummah da kawo ruđani, maulana shehi yana nan cikin ‘koshin lafiya, Allah yaja kwananshi yabamu lafiya da zaman lafiya da kwanciyar hankali a ‘kasarmu Nigria Albarkan Manzon allah صلى الله عليه وسلم”

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button