Labarai

Kalli Zafaffan Hotunan Zahra Nasir Ado Bayero Amarya Yusuf Buhari

A bidiyoyin da hotunan, an ga zukekiyar gimbiyar sanye da rigar alfarma yayin da kasaitattun kawayenta ke kewaye da ita
Walkiya, kyalli, kyau, izza da kasaitar tsuleliyar amaryar ya cika ko ina yayin da take sanye da farar riga mai hannayen raga.
Ya Allah ka sanya albarka a wannan auran, ka basu zaman lafiya matabbaciya Amin.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

Zahra Bayero hoto daga instagram:arewafamilywedding

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button