Labarai

Abduljabbar Bai Yi Batanci Ga Annabi SAW Ba, Kazafi Aka Yi Masa, Cewar ‘Yan Uwansa

Advertisment

Wata sabuwa inji yan chacha yan uwan Abduljabar kabara sunyi wara budadidiyar wasika zuwa ga shugaban kasa akan yan dan uwansu da anka tsare.
Wanda mun samu wannan labari daga shafin Dokin karfe tv a facebook .
A buɗaɗɗiyar wasiƙa zuwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda ƴaƴan Sheik Nasiru Kabara suka rubuta akan ɗan uwansu Sheik Abduljabbar Nasiru Kabara, mai ɗauke da sunan Sheik Musal Kasiyuni da wasu ƴan uwansa mutun 17, sun ce ɗan uwansa bai yi batanci ga Annabi Muhammed ba, shirin wasu mutane ne kawai.
Sun bayana haka a yayin da suke sanarwa manema mabarai a jiya Lahadi.
Ga hotunan nan kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button