Labarai
Aisha Yesufu Ta Yi Martani Mai Zafi Ga Hisbah Kan Hotunan Zahra Bayero
Advertisment
Inda dama dai mutane suna ta tofah albarkacin bakinsu wanda ita wannan yar gwagwarmaya aisha yesufu ga abinda take cewa.
“#PoliticalShariaIsNotSharia
Munafuncin dodo takan ci mai shi.
Bude ido sai ga yayan talaka.
Idan Rahma Sadau ce, sai a yi mata ca! Amma yanzu an yi tsit! Da yake an ga yar sarauta.
Hisbah na hutu!”
Wanda itama maganar ta shiga yawo a yanar gizo.