Labarai
-
Oh Young-soo na ‘Squid Game’ ya lashe kyautar ‘best supporting actor Golden Globe’
South Korean movie star, O Yeong-su, wanda ya buga lamba ta daya 001 a gasar shiri mai dogon zango Squid…
Read More » -
Masha Allah Daya Daga cikin Manya Yaran Bello Turji Ya shiga Hannu
ALHAMDULILLAHI, ZAYYANU KAGARA DAYA DAGA CIKIN MANYA YARAN BELLO TURJI YA SHIGA HANNU JAMI’AN TSARO. A cikin wannan bidiyon za…
Read More » -
Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah
Hausawa kance da zinar wuri gara auren wuri wannan shine abun cewa masha allah tabarakallah wanda abun yayi kyau sosai.…
Read More » -
Abin Da Ke Kai Ni Wurin Dan Bindiga Yana Zina Da Ni Matar Aure
Wata matar aure da ke zuwa wajen wani dan bindiga yana lalata da ita ta ce gudun kada a kashe…
Read More » -
Karshen Bello turji yazo a gabanmu Sojoji sunka tarwatsa yaransa (hira da Ganau)
A makon nan ne ƙasurgumin ɗan fashin dajin nan da aka fi sani da Bello Turji ya saki wasu gomman…
Read More » -
Yadda Aka Kusa A Kona Sheikh Daurawa da Iyalanshi Sanda Suna Gwagwarmaya da’awa Kano
Ash sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yana bayyana yadda anka so a kona shi da iyalinsa wanda labarin zai baku mamaki…
Read More » -
GANI YA KORI JI: Yadda Nake Kai ’Ya’yana Daji ’Yan Bindiga Suna Da Lalata Da Su
An cafke wata matar aure da take kai ’ya’yan cikinta da na ’yan uwanta wurin ’yan bindiga a cikin daji…
Read More » -
Sautin Murya: yadda ta kaya wayar mal. Murtala Assada da bello turji
Wannan wayar ta kasance ne tsakanin malamin nan na Sokoto mai magana akan ta’addanci da ke yakin arewa wanda shi…
Read More » -
Da dumi dumi : Yan bindiga sun harbe Jarumar Fim har Lahira
WASU ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun harbe wata jarumar finafinan Nollywood mai suna Ngozi…
Read More » -
Yadda aka Gudanar da jana’izar Alhaji Bashir Tofa
Yadda aka gudanar da Jana’izar Dattijon arziki Alhaji Bashir Tofa,kamar yadda BBC Hausa suka dauki bidiyon yadda akayi har sallar…
Read More »
