Labarai

Masha Allah Daya Daga cikin Manya Yaran Bello Turji Ya shiga Hannu

Advertisment

ALHAMDULILLAHI, ZAYYANU KAGARA DAYA DAGA CIKIN MANYA YARAN BELLO TURJI YA SHIGA HANNU JAMI’AN TSARO.

A cikin wannan bidiyon za ku ga bayani daga bakin wani ZAYYANU KAGARA daya daga cikin manyan yaran GAWURTACCEN DAN TA’ADDA da ya yi suna wajen satar mutane da TA’ADDANCI kala-kala a jihohin Arewa maso yamma, wato BELLO TURJI. Zayyanu Kagara ya yi bayanin yadda su ke AIKA-AIKARSU tare da Bello Turji.

Wanda tashar youtube mai suna maiberi tv ta samu zantawa da shi kuma yayi musu cikakken bayyani.

Wanda shi daman ba yau ne kawai anka kamashi ba amma miyasa hakan duk zakuji yadda abun yake faruwa daga bakinsa.

https://youtu.be/d5gWiS8Le1w

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button