Labarai

Oh Young-soo na ‘Squid Game’ ya lashe kyautar ‘best supporting actor Golden Globe’

Oh Young-soo na 'Squid Game' ya lashe kyautar  'best supporting actor Golden Globe'South Korean movie star, O Yeong-su, wanda ya buga lamba ta daya 001 a gasar shiri mai dogon zango Squid Game ya lashe kyautar Golden Globe Award.
O Yeong-su mu mai shekara 77 a duniya ya kafa tarihi inda yazo jarumi na farko da ya lashe gwarzon shekara a korean actor a gasar The Golden globe award.
Muna tashi murna.
Domin karin bayyani sai ku ziyarci mothership.
Oh Young-soo na 'Squid Game' ya lashe kyautar  'best supporting actor Golden Globe'

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA