Labarai
Yadda aka Gudanar da jana’izar Alhaji Bashir Tofa
Advertisment
Yadda aka gudanar da Jana’izar Dattijon arziki Alhaji Bashir Tofa,kamar yadda BBC Hausa suka dauki bidiyon yadda akayi har sallar Jana’izar sunyi hira da wasu manyan Kano yan siyasa kuma sunyi mishi Kyakkyawar sheda.
Wanda ya samu dibin mutane sosai sun hallarci jana’izar dattijon arziki Alhaji Bashir tofa tsohon dan takar shugaban kasa.
Allah ya jikansa yasa ya huta.
https://youtu.be/kKaK-WbU_v4