Wannan wayar ta kasance ne tsakanin malamin nan na Sokoto mai magana akan ta’addanci da ke yakin arewa wanda shi Bello turji ne da kansa ya kira malamin.
Shima dai malamin yayi mamakin ya ankayi ya gane shine wanda yace dan Allah ya tuba ya ajiye makamai.
Wanda shi bello turji ya nuna cewa ana musu ƙazafi suna zina da luwadi wanda ba haka bane karya ake musu.
Wanda wayar ta kai tsawon kusan minti biyar gata nan sai ku saurara kuji yadda ta kaya.
Turji na ambaton Allah da annabinsa Amma Kuma Yana aikata taasa. Ga shi Kuma da gardama da girman Kai. Ba bukatar sulma da shi. Zai gamu da gamonsa. Lokacin ne kawaii ake jira. Ina Shekau yau