Labarai
GANI YA KORI JI: Yadda Nake Kai ’Ya’yana Daji ’Yan Bindiga Suna Da Lalata Da Su
Advertisment
Matar ta bayyana yadda take kai wa ’yan bindiga ’ya’yan nata da ’ya’yan ’yan uwanta ne bayan da rundunar ’yan sanda ta musamman kan yaki da ’yan fashin daji da ’yan ta’adda sun samu nasarar cafke ta tana tsaka da wannan aika-aika.
Aminiya ta ruwaito cewa mata tana yi wa ’yan bindigar safarar ’yan mata zuwa Dajin Galadimawa ana aikata alfasha da su.
Rundunar ’yan sandan ta IRT wadda Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya ya kafa, ta titsiye matar inda ta bayyana yadda son zuciya ya rufe mata idanu ta shiga wannan harka.
Ga hirar ta nan da ankayi inda zakuji Karin bayyani daga bakinta.
View this post on Instagram
Advertisment