A cikin labarin zakuji irin ya bada labarin tafiyarsa a jahar kebbi da margayi sheikh ja’afar Mahmud Adam kano inda can ma anko a farfasasu.
Wanda duk wannan rigimar ta malaman dariku ne da basa son a karantawa da mutane gaskiya.
Ga bidiyon nan da malam yake bada labarin a wajen majalisin da yake karantawa.