Labarai

Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah

Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya TabarakallahHausawa kance da zinar wuri gara auren wuri wannan shine abun cewa masha allah tabarakallah wanda abun yayi kyau sosai.
Majiyarmu hausaloaded ta samu rahoto daga gidan hoton da sunka dauki wannan hoton ango da amarya Abdulkadir da hanifa za a daura musu aure 08/01/22 mai zuwa.
A madadin CEO hausaloaded da mabiyansa muna musu fatan Allah ya sanya alkhairi a cikin wannan aure amen.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya TabarakallahDa zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah Da zina wuri : Kalli Hotunan Ango da amarya Tabarakallah

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button