Addini
-
Wallahi Gwamma Mazinaci ko Dan Luwadi ko kuma Mashayi akan Dan Bidi’ah, — Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe
Domin Mazinaci ko Dan Luwadi ya sani karara cewa sabon Allah ya keyi, idan ma har akayi mishi magana ko…
Read More » -
‘Yan Hakika Ba ‘Yan Tijjaniyya Ba Ne Yan Shedaniyya Ne, Inji Sheik Dahiru Bauchi
…kaf Nijeriya babu wanda ya kai mabiya Tijjaniyya yawan mahaddata Kur’ani, cewarsa Daga Babangida A. Maina Sheik Dahiru Bauchi ya…
Read More » -
Jami’an Hisba Sun Tsare Wata Bishiyar Da Ake Bautawa A Kano Karanta cikin Hotuna
Wannan abin al’ajabi ya faru ne a wani kauye mai suna Dorawar Tazalli dake karamar hukumar Kunci dake jihar Kano.…
Read More » -
AUDIO : Raddi Da Abduljabbar Ya Yiwa Yan Darikar Tijjaniyya
Akan Wannan Waka Ta Kafurcin Da Sukayi Da Yan Tijjaniyya Sukayi Wannan Juma’ar Data Gabata a ita Ne Abduljabbar Yayi…
Read More » -
AUDIO: Mun Kama Wanda Ya Yi Wakar Cin Zarafin Allah Da Manzonsa, Inji Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa
Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa sun cafke mawakin nan da ya yi…
Read More » -
Mun Kama Dan Hakika Da Yayi Wakar Zagin Allah da Annabi – Inji Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Mun kama Dan Hakikar Da Yayi WakarZagin Allah -Inji Sheikh DaurawaBabban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Mal.Aminu Daurawa ya…
Read More » -
Matafiyi zai Iya Yin Auren Mutu’a a maimakon Zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yama ganin cewa za’a iya yin auren mut’ah, yayin da bukatar ýa mace ta kama mutum,…
Read More » -
Ku Tabbata Kun Jefa Kuri’arku Ga Yan Takara nagari Masu Ksihinku – Inji Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Jagoran ‘Darikar Tijjaniya Shehi Dahiru Usman Bauchi, ya gargadi daukacin al’ummar Najeriya akan zaben ‘yan takara nagari a yayin kada…
Read More » -
AUDIO : A Duk Duniya Banda Annabi Muhammad (s.a.w) Babu wanda Yakai Sayyadina Aliyu (R.A) Daraja – Inji Abduljjabar
Wannan yayi wannnan jawabi ne inda ya ke cewa shi har a yanzu yana kan bakarsa akan cewa sayyadina aliyu…
Read More » -
Bayyanar Inyass A Wurare Karama Ce Ta Waliyyai — Sheik Dahiru Bauchi
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Bauchi, wanda shi ne “Halifan” Shekh Ibrahim Nyass, kuma ya yi ikirarin cewa…
Read More »