Addini

AUDIO: Mun Kama Wanda Ya Yi Wakar Cin Zarafin Allah Da Manzonsa, Inji Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa

Advertisment

Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Malam Aminu Daurawa ya bayyana cewa sun cafke mawakin nan da ya yi wakar cin zarafin Allah da Manzonsa (S.A.W).

Sheikh Daurawa ya bayyana hakan ne a jiya yayin da yake gabatar da wa’azi a taron wa’azin kasa da kungiyar Izala mai Sakatariya a Jos take gudanarwa daren Asabar a Kano. Ya kara da cewa tuni sun gurfanar da shi a gaban kotu domin girbar abinda ya shuka.

Download Audio now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button