Addini

AUDIO : Raddi Da Abduljabbar Ya Yiwa Yan Darikar Tijjaniyya

Akan Wannan Waka Ta Kafurcin Da Sukayi Da Yan Tijjaniyya Sukayi

Wannan Juma’ar Data Gabata a ita Ne Abduljabbar Yayi Wannan Raddin

Gaskiya Abduljabbar Yana Burgeni Ta Irin Wannan Raddin Da Yake Yiwa Kafurai

Ni Nagegime da Ceo hausaloaded blog Addu’ar Da Zan Yiwa Abduljabbar Ita Ce Allah Ya Shirye Shi Yabar Tafarkin Shi’a Ya Dawo Tafarkin Sunnah

Latsa wannan link da ke kasa domin downloading

AYI SAURARO LAFIYA
??????

Download Raddi Ga Yan Tijjaniyya 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

2 Comments

  1. Innal dina indallahi al islam. Yan shi,a kafiraine ? Kuji tsoron allah kubar cin mutuncin mai sallah dan babu mai shiga tsakanin allah da bawan sa bai kunyata ba. Yan shi,a sunason manzon allah da ahalinsa. Kuma duk mai son manzon allah allah yana sonsa. Muji tsoron allah ayuhal muslimin. S.S.GOBIR KE BADA SHAWARA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button