Addini
-
AUDIO : hukuncin Tura Sako A Social Media – Dr Isah Aliyu Pantami
MENENE HUKUNCIN SAKON DA AKE TUROWA A SOCIAL MEDIA, ACE KUMA KAIMA KA TURA ZUWA GA WASU ADADIN MUTANE?? Wanda…
Read More » -
AUDIO : Sakon Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano Zuwa Ga Dahiru Bauchi
Shin Kunsan Ko Meye Yasa Dahiru Bauci Yake Yawan Zagin Izala Da Wahabiyanci ❓ Shin Ko Kunsan Meye Yasa Dahiru…
Read More » -
VIDEO : GANI YA KORI JI !!! Bayyanar Shehu Ibrahim Inyass A Abuja
GANI YA KORI JI !!! VIDEO: Bayyanar Shehu Ibrahim Inyass a fitilar haska hanya yayin taron Maulidi da ya gudana…
Read More » -
MUSIC Wakar Bege: Mauludin Sheikh Ibrahim Inyas 2018
Masoyan Sheikh Ibrahim Inyas Da Sauran ‘Jama’a Baki Dayamunayin Muku Lale Marhabin Da Sabuwar Wakar Begen Sheikh Ibrahim Inyass.sancewa Tare…
Read More » -
KOYAR DA KIMIYAR AURE Abubuwan Da ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE Zata Koyar Guda (41) – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Wannan makaranta ta ZAMZAM ISLAMIC COLLEGE ta shirya tsaf domin koyar da kimiyar zamantakewar aure, ga bangarori guda uku na…
Read More » -
Illolin Hassada Da Maganinta – Dr Jabir Sani Maihula
1) Hassada shine mutum yaji zafin wata ni’ima da Allah yayiwa wani bawan sa, koda baiyi fatar gushewar ni’imar ba.…
Read More » -
TUNATARWA Tambayoyi Hudu Da Dan Aljanna Kadai Ya San Amsarsu Daga Sheikh Isa Ali Pantami
Annabi (SAW) Ya ce idan mutum ya mutu, Mala’iku biyu za su zo masa sannan su masa tambayoyi hudu a…
Read More » -
AUDIO : A Gobe Kiyama Shehu Tijaniyya Ya Dauko Jama’arsa ko Mala’iku Ba wanda Zai Tareshi kai su Aljannah – Inji Babban Shehin Tijaniyya
A GOBE KIYAMA IDAN SHEHU TIJJANI YA KWASO MU, BABU WANI MALA’IKA DA ZAIYI BURGE BA WANDA ZAI TSARESU SAI…
Read More » -
Kungiyar Izala Ta Sauka Kasar Jamus Domin Gudanar Da Gagarumin Wa’azi (kalli Hotuna)
Wata tawagar malamman Izala daga Nijeriya da ta hada wasu fitattun malumai da suka hada: Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru…
Read More » -
AL’AJABI: An Haifi Yaro Dauke Da Kur’ani Da Carbi A Jihar Bauchi: Wannan karamar Shehu Tijjani Ne Ta Kara Bayyana Ga Masu Inkarin Me Darikar Ta Tijjaniyya
…wannan raddi ne ga masu inkari da Annabi (S.A.W), cewar Sheik Dahiru Bauchi Daga Maiwada B. Atake Wata mata a…
Read More »