Addini
-
WATA SABUWA. Zamu yi wa Dr. Ahamed Gumi raddi, kuma zamu zakulo karerayin da ya ke wa al’umma-Musa Yusuf Asadussunah.
Daga Datti Assalafy Muna anfani da wannan damar wajen sanar da ‘yan uwa musulmin duniya cewa Bijimin matashin malamin sunnah Ash-sheikh…
Read More » -
Audio :- SAKON DR.ABDALLAH GADON KAYA ZUWA GA GOMNAN KANO
MAUKACI DAN BILKI COMONDA YA FARA YIWA MALAMAI RASHIN KUNYA AKAN MAGANAR NAN Ga Dukkanun Alamu Wannan Sakon Yaje Kunnan…
Read More » -
Sheik Dahiru Bauchi Ya Cika Shekaru 67 Da Soma Tafsiri
… ya kuma cika shekaru 54 yana tafsirn Kur’ani da ka ba tare da duba Kur’ani ba Daga Ismat Suleja…
Read More » -
Video :-Sadaka A Watan Ramadan – Dr Sheikh Jabir Sani maihula sokoto
Wannan bidiyo da mallam yayi ne yayi bayyanin falalar sadaqa a watan ramadan saboda haka yana da kyau musulmi ya…
Read More » -
LABARI DUMIDUMINSA : Anga Wata Ramadan – Sultan Muhammadu Sa’ad Abubakar III
Mai alfarma sarkin musulmi sultan muhammadu sa’ad Abubakar Na ukku yayi jawabin ganin watan ramadan a yau misalin karfen 8:25pm…
Read More » -
Idan Gwamnati Bata Saki El Zakzaky Ba Allah Zaiyi Fushi Da Kasar Nan. –Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Babban malamin addinin musulunci A Najeriya kuma malamine masani a fannin kur’ani Sheikh dahiru usman Bauch yayi kira ga gwamnatin…
Read More » -
Wata Kungiya ta Ɗalibbai mai suna GAMJI STUDENTS ASSOCIATION ta karrama Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe A cikin Hotunan
Wata Kungiya ta Ɗalibbai mai suna GAMJI STUDENTS ASSOCIATION ta karrama Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe a bisa namijin kokarin…
Read More » -
Karamomin Shehu Nyass Ne Silar Arziki Da Ilimin Sheikh Isiyaka Rabi’u -Sheikh Dahiru Bauchi
Malam Isyaka Rabi’u Shi Kadai Allah Ya Yi Wa Wata Kyauta A Almajiran Sheik Ibrahim Nyass Da Babu Kamarsa…
Read More » -
Abin Kunya Ne Soke Amirul Hajji Da Aka Yi A Najeriya – Dr. Bashir Aliyu Umar
Babban limamin juma’a na Masallacin Alfurqan, kuma Shugaban cibiyar Alfurqan Charitable Foundation, Dr. Bashir Aliyu Umar, ya bayyana cewar abin…
Read More » -
Sunayen Malamai Da Alarammomin Da Jibwis Ta Kasa Ta Tura Tafsirin Ramadan Na 1439H/2018 A Jahohin Najeriya
1. Sheikh Abdullahi Bala Lau da Alrm Nasiru salih Gwandu Adamawa Jimeta 2. Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo da Alarm…
Read More »