Labarai

An shiga jimami: Jama’a sun shiga tashin hankali da zub da hawaye yayin da amarya ta rasu ana daf da aurenta

Advertisment

An shiga jimami: Jama'a sun shiga tashin hankali da zub da hawaye yayin da amarya ta rasu washe garin aurenta
Allahu Akbar Allah ya jikanta yayi mata Rahma Amen

Wata kyakkyawar amarya ta amsa kiran mahaliccinta a lokacin da ake shirye shiryen aurenta.
Amarya mai suna Hauwa Abdullahi Shehu wacce ake kira da Ummi da angonta ASP Abdulmuhyi Bagel Garba a ranar Asabar, 5 ga watan Fabrairu, amma sai rai yayi halinsa.
Shafin mr_mrs_arewa ne ya wallafa labarin mutuwar amaryar a Instagram tare da hoto da katin gayyatar auren nasu.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Beautiful Arewas???? (@mr_mrs_arewa)


Shafin ya rubuta:

Innalillahi wa’inna ilaihi rajiun
“Feb 5th
“Dan Allah ku karbi wannan a matsayin jan hankali don yiwa Ummi addu’a. “Allahumma gafirlaha warhamha waafiha wa’afu’anha” Allah ya yafe mata kura-kuranta sannan ya bata jannah.”

Labarin mutuwarta ya taba zukatan mutane da dama a shafin soshiyal midiya inda suka ta kwararo mata addu’a cike da nauyin zuciya.
Legit Hausa ta tattaro wasu daga cikin sharhin mutanen a kasa:
minalbash_collections ta ce:

Allahu ya jikanta da rahama yasa aljanna ce makomarta amin”
anchuchi ta rubuta:

“Allah ya jikan ta da rahma “
zainab_biu ta yi martani:

“Allahu Akbar Aure jiya ta innalillahi wa inailaihi raju,u”
fatima_aliyi_ibrahim ta ce:

“Allah yamata rahama❤️❤️❤️”
Innalillahi: An tsinci gawar mai gadi da iyalansa uku a wani gidan gona a Abuja
twinzcollections2 ta rubuta:

“ALLAH YA jikanki Ummina”
habibatisamohammed ta rubuta:

“Inna Lillahi wa’ina Ilaihi raji’un. Allah Ya Jikan ta da rahama Ya bada hakuri”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button