Labarai

Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karbar addinin musulunci, ina fuskantar Tsangwama daga mahaifiya ta – inji A’isha Suleiman

Advertisment

Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karɓar Musulunci amma har yanzu ban yi nadamar sauya addini ba Cewar Aisha Suleiman

A’isha ƴar shekara 29 ta shaida wa Zinariya cewa ta kammala jam’i kuma ta yi bautar ƙasa. A halin yanzu babban burin ta shine ta samu aikin yi ko tallafi domin fara sana’a lura da mijin ta ya samu jarrabawa a idonsa.

Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan  karbar addinin  musulunci, ina fuskantar Tsangwama daga mahaifiya ta - inji A'isha Suleiman
Na tsinci kaina a mawuyacin hali bayan karbar addinin musulunci, ina fuskantar Tsangwama daga mahaifiya ta – inji A’isha Suleiman

A’isha Sulaiman dai ƴar asalin Ƙabilar inyamurai ce da suke da zama a Bauchi wanda iyayen ta kuma ƴan asalin Enugu ne. Ta ce tana fuskantar tsangwama daga wajen mahaifiyarta kamar yadda ta shaida mana a wannan videon.

Ga duk wanda yake son taimakon A’isha Sulaiman ga lambar wayar ta nan da account lamba domin ji daga bakinta.
Don Allah a taimaka a yi share har saƙon ya kai ga masu taimakawa.

Advertisment

Account : 0154689460
Name :A’isha Sulaiman
Bank : Union Bank
Lambar waya: 08032911337

Bayan yan kwananki Zinariya tv sun wallafa wannan sako mai daɗin jia

Akwai labarai masu daɗin ji. Tabbas A’isha ta ga gata. Za ku ji albishir daga bakin ta a hirar da Zinariya zata saka muku.
Tabbas an nuna wa A’isha Sulaiman halarcin da ba ta yi nadamar sauya addini zuwa Musulunci ba.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button