Aure
- Kannywood
Tsohuwar Jaruma Sadiya Gyale zata yi Aure
A yau din nan majiyarmu ta samu labarin auren tsohuwar jaruma masana’atar Kannywood sadiya Muhammad gyale. Kamar yadda majiyarmu ta…
Read More » - Labarai
Daga Zuwa Hira Mahaifinta Yatareshi Aka Daura Aure
Ana ta abubuwan mamaki da basa ƙarewa a duniyar nan wato yanzu lamarin aure ya wuce na wasa inda maza…
Read More » - Labarai
Masarautar Idoma ta rage farashin sadakin aure saboda tsada rayuwa
Majalisar Sarakunan Gargajiya ta yankin Idoma a Jihar Benue ta soke wasu al’adu sannan ta yiwa wasu al’adunta kwaskwarima saboda…
Read More » - Labarai
KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take a cikin hotuna
Wata budurwa mai suna Majida Muhammad ta bayyana cewa an ɗaura aurensu bayan Masoyinta ya je gaisuwa da saka ranar…
Read More » - Labarai
Kotu ta raba auren shekara 10 bisa matsawar mahaifin matar na arabu kan za ai wa ƴarsa kishiya
Kotun Shari’ar Muslunci da ke zaman ta a hukumar Hisbah ta jihar Kano ta datse igiyar auren wasu ma’aurata bayan…
Read More » - Labarai
Talauci: Yunwa ta yi sanadiyar ajalin wani magidanci yabar mata da ciki,ga ƴaƴa ba abinci
Mun binciki labarin wata baiwar Allah a jihar Kano mai suna Binta wacce yunwa ta kashe mijinta, Sani mai Faskare,…
Read More » - Labarai
Matar Aure ta rasa ranta saboda da bakin cikin an ma ta kishiya
Ash sheikh Dr. Abdullahi usman Gadon kaya a wajen majalisin karatu ya kawo wani labari mai ban al’ajabi da tausayi…
Read More » - Labarai
Ƴan sanda sun saki miji, sunyi cafke wanda ake zargi da kashe matar aure a borno
Rundunar ƴansanda a jihar Borno, a jiya Talata ta ce ta saki mijin matar da aka kashe a gidan aurenta…
Read More » - Labarai
Saurayi da budurwa sun daurawa kansu aure asirance
Wasu matasa sun daurawa abokinsu aure da budurwarsa ba tare da sanin iyayensu ba. Wannan al’amari mai kama da al’amara…
Read More » - Labarai
Mata ta kasurgumar mazinaciya ce, ina rokon kotu ta rabani da ita – Magidanci
Wata kotun yanki da ke Centre-Igboro, Ilorin a ranar Juma’a, ta raba auren Majeed Suleiman da Ganiyat Suleiman bisa bukatar…
Read More »