Labarai

[Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisa

[Bidiyo] Alhamdulillahi Farin cikin sojojin Nijeriya da annashawa kan cin galabar boko haram a dajin sambisaLabari mai dadi da majiyarmu ta shafin hausaloaded na samu daga wani fitaccen mai sharhi akan tsaro a nijeriya mustapha sarkin kaya ya wallfa faifan bidiyo a shafinsa na sada zumunta facebook mai mintuna 2, sojojin nijeriya na murna da rangali cikin dajin domin samun nasarar fattatakar kungiyar yan ta’adda boko haram da ke arewacin nigeria.

Cikin farin ciki da annashawa sojojin Nigeria na murna da cin galabar da sukayi a kan kungiyar Boko Haram a dajin sambisa.

Mustapha sarkin kaya”.


A wani labarin kuma malam mustapha sarkin kaya ya wallafa labarin irin motocin yaki da nigeria na sayo wanda kuma duk suna cikin dazukan arewancin nigeria.

GASKIYA DA GASKIYA.

Video Motacin yakin Nigeria kirar china da ake Kira ST-1 fire support,da Kuma kirar burtaniya FV-103, da Kuma kirar Emirati Isotrex Phantom2 wadda take da rigakafi na musamman ga duk wata nakiya ko da Bata gari zasu kafa tarko don tarwatsawa ko hallaka rayukan sojojin mu.

Wannan Motacin a yanzu haka suna zube a dazukan arewacin Nigeria da cigaba da yakar abokan gaba da fatar kalman Nan ta nasaru minalla ta tabbata ga sojojin Nigeria ????????????.

Mustapha sarkin kaya”Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button