Labarai

Buhari Zai Sake Tsallakawa Kasar Jodan Wajen Taron Yaki Da Ta’addanci

Advertisment

A ranakun 2-3 ga watan Disamba ne, ake sa ran Shugaba Muhammad Buhari zai sake tsallakawa kasar Jordan don halartar taro kan ci gaban da aka samu kan yaki da ayyukan ta’addanci a duniya.

Sarkin Jordan, Mai Martaba Abdullahi II ne zai karbi bakuncin shugabannin yankin Afirka ta Yamma da kuma wakilan kasashen duniya 48 inda ake sa ran Buhari zai bayan awa mahalarta taron matakan da yake dauka wajen murkushe mayakan Boko Haram.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button