Kannywood

“Butulci ne kawai zai sa dan Arewa ya yiwa Tinubu zanga- zanga” –Rarara

Advertisment

Rarara shahararen mawakin siyasar nan da ke Najeriya Dauda Kahutu ke nan ga masu shirin yin zanga-zanga daga arewacin kasar.

Rarara ya fadi cea wajibi ne ga dan arewa ya godewa gwamnatin shugaban kasa bola Ahmad Tinubu duba da irin ayyukan da yayi musu.

Mutane ganin cewa bayan kama mahaifinsa na kusan mako biyu tana wajen hannun yan bindiga bai ce uffan ba sai yanzu ta dawo hannu su yake irin wadannan maganganu.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button