Zanga zanga
-
Labarai
Mun san wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar da aka yi a PDP ta fadawa Tinubu
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa ta san wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar #EndBadGovernance da ta da akayi…
Read More » -
Labarai
Yaron Bello Turji ya yi jinjina ga matasan Najeriya da sunkayi zanga zanga yace Zai yi musu kyauta “Giveaway”
Yanzu Jama’a In Banda Najeriya Ina Ake Wannan Wasan Kwaikwayon. Wai ɗan ta’addar daji shine yake iya fitowa kafar sadarwar…
Read More » -
Labarai
Zanga-zanga ta sa ba ma samun kwastomomi, in ji masu sana’ar fata a Kano
Mata masu zaman kansu wato karuwai a Kano sun yi kira ga masu zanga-zangar tsadar rayuwa a fadin Nijeriya da…
Read More » -
Labarai
ZANGA-ZANGA: Masu gadi 800 mu ka ɗauka aiki don tsare kasuwar mu — Dawanau
Ƙungiyar ƴan kasuwar hatsi da kayan abinci ta Dawanau a Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano ta ɗauki matakan…
Read More » -
Labarai
Masu zanga-zanga sun shiga har gidan Buhari a Daura
Masu zanga-zanga sun kutsa gidan tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari yau a lokacinda ake zanga-zangar yunwa da tsadar rayuwa Rahotanni…
Read More » -
Labarai
Zanga-zanga: Tinubu ya amince da biyan N50,000 duk wata ga matasan yankin Neja Delta
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amince da biyan N50,000 duk wata ga matasan yankin Neja Delta su 10,000 domin rage…
Read More » -
Labarai
Masu zanga-zanga suje su yi, mu muna gida muna cin abinci- Akpabio
A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a gobe Alhamis kan matsin tattalin arziki, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio yayi…
Read More » -
Labarai
Zanga-zanga: Ba za mu bari a kifar da gwamnatin Tinubu ba — APC
Ciyamonin jam’iyyar APC na jihohi 36 da Abuja sun ci alwashin cewa ba za su zuba ido su na kallo…
Read More » -
Labarai
Da Dumi Dumi: Babu Abin Da Zai Hana Ni Fita Zanga zanga Lumana – Ɗan Bello
Cikin wata zantawarsa da Jaridar Dokin Karfe TV a jiya Alhamis, Dakta Bello Galadanci, fitaccen ɗan jarida kuma mai haɗa…
Read More » -
Labarai
Dajin Zamfara ya kamata sojoji su mayar da hankalinsu a kai, ba zanga-zangar adawa da yunwa ba – Dr. Bulama Bukarti
Dr Bulama bukarti yayi sharhi sosai akan irin yadda rundunar sojojin na Najeriya suke zuwa kafafen watsa labaran suna magana…
Read More »