Labarai

Zanga zanga: Gaskiyar Magana akan kama Garkuwan matasan Zamfara

Advertisment

Daga jiya zuwa yau bidiyo wannan matashin da nuna an kamashi ya karade shafukan sada zumunta inda mutane suke ta tofa albarkacin bakinsu.

Hausaloaded ta samu sahihancin wayar wadanda matasa da editan Daily Nigerian ya ruwaito cewa ba gaskiya bane.

Ga abinda yake cewa.

Ashe ƙarya “shugaban” matasan Zamfara yake?

Advertisment

Abinda wadannan matasa su ka yi na tayar da hankalin jama’a da kuma hasala matasa akan gwamnati ba daidai ba ne.

Da takaicin an ci zarafin wannan matashi na yi bacci jiya, ashe shirya bidiyon su ka yi shi abokansa.

Ku saurari hirar da ta wakana da wani abokinsu.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button