Labarai

Dajin Zamfara ya kamata sojoji su mayar da hankalinsu a kai, ba zanga-zangar adawa da yunwa ba – Dr. Bulama Bukarti

Advertisment

Dr Bulama bukarti yayi sharhi sosai akan irin yadda rundunar sojojin na Najeriya suke zuwa kafafen watsa labaran suna magana wanda kuma wannan baya daga cikin dokar kasa razana matasa da zasuyi zanga zanga akan adawa da yunwa.

Dr. Bulama ya fadi cewa ya kamata su maida hankalinsu a yammacin arewacin Najeriya da gabashin Najeriya da ake fama da matsalar tsaro musamman yammacin arewacin Najeriya.

Duk da arewacin Najeriya akwai boko haram amma da sauki bisa ga yammacin arewacin Najeriya, irin Sokoto,katsina,zamfara da kaduna da Nijeriya.

Dr. Bulama bukarti ya fadi cewa bai dace rundunar sojojin Najeriya suna razana matasa da zasuyi zanga Zanga ba domin dokar dimokuraɗiyya ce ta basu dama.

Advertisment

Ga cikakken firar nan da ankayi da shi.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button