Kannywood
Innalillahi Wa’innah Alaihi Raj’un: Mawaki El-Mu’az Ya Rasu


Advertisment
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN!!!
Allah Ya yi wa ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan Hausa na zamani, Muhammad Mu’azu Birniwa wato El-mu’az Birniwa rasuwa a daren yau ɗin nan.
El-mu’az dai ya rasu ne a yayin da ya ke tsaka da wasan kwallon murnar bikin mawaƙi Auta Waziri a Kaduna bayan da ya yanke jiki ya faɗi.
Da fatan Allah Ya jiƙan shi da rahamarSa. Ya sa aljanna makoma da mu gaba ɗaya da ke tafe. Allahumma ameen.
A jiya wannan bawan Allah yayi fustin a manhajar sa ta Instagram inda yake tambaya.
“Wai ina kike Kura Mai Hadiye Abokan Gaba @meemaestee1”