Addini

Allah wadai da abinda Deborah tayi, Allah wadaran waɗanda sunkayi Allah wadai ga waɗanda sunka kashe Deborah – Sheikh Adam Albani Gombe

A yau din nan barden sunnah Sheikh Adam Muhammad albani Gombe yayi huduba mai zafi kan wadanda sunka yi Allah wadai da kisan Deborah,sa’a nan malam ya fadi wani sirri da yakamata yan uwanmu musulmai yan arewa su sani game da bidiyon kashe Deborah da ankayi.

Ga abinda malam yake cewa:

Malam yace musulmai aka kashe muna a nan jos mutane su talatin 30 amma bari kuji wayonsu dan Allah kunga bidiyon yadda ake dadatsa musulmi kunka bidiyon dan Allah ?

Bidiyon da kawai kun ka gani shine bidiyon bizne su ana sanya su a kabari basa bidiyo idan sun kashe naku.

“Malam yace amma kune yan tamola don Miyasa bazaku kashe ta ku watse ba’a san waɗanda sunka kashe ta ba, amma sai kunyi bidiyo kun nunawa duniya saboda me idan zasu kashe naku suke kashe wayoyinsu suke amma ku sai ku dauka ku nunawa duniya domin shine sun san siyasar duniya.

Allah wadai da abinda Deborah tayi, Allah wadaran waɗanda sunkayi Allah wadai ga waɗanda sunka kashe Deborah - Sheikh Adam Albani Gombe
Allah wadai da abinda Deborah tayi, Allah wadaran waɗanda sunkayi Allah wadai ga waɗanda sunka kashe Deborah – Sheikh Adam Albani Gombe

“Amma wannan bidiyo in kayi wasa wallahi yanzu yana ingila ko yana amerika in zakiyi wasa yanzu yana yanzu yana ana amfani da shi ana nuna cewa Musulmai suna kashe wanda ba Musulmi ba, saboda bakusan siyasar duniya ba.

Ya kamata kusani mu ba gidadawa bane mu wayayu yakamata kusan abinda kuke yi.”

Malam yayi maganganu masu zafi wanda mu san cewa mu wayayu ne.

Ga bidiyon nan kasa ku saurara.

@k._malaman_musulunci♬ original sound – Karatuttukan Malaman Musulunci

@k._malaman_musulunci♬ original sound – Karatuttukan Malaman Musulunci

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button