Advertisment
Ustaz bin Muhammad ya fadi wannan kalaman ne a wajen majalisin karatu inda yake nuna aibin daukar hoto wanda yanzu shine abin da ake tattaunawa tsakanin malamai.
Wanda shi a fahimtar ya buge cewa gwanda mai mazinaci da mai daukar hoto a lahira wajen azaba mai tsanani.
Fadin wannan kalamai nan matashin malamain ya jawo cece kuce mai girman gaske a kafafen sada zumunta.
Ga bidiyon nan ku saurara.
Advertisment
A cikin wannan bidiyo zakuji irin kalubali da yace ya jefawa malamai kan su fadi amfanin hoto daya amma sun kasa.