Advertisment
Shugaban ‘Yan ci-da addini a Najeriya ga ba daya shine Shugaba Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima da ministocinsa da gwamnonin, ba malami ba.
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriyar, ya mayar da martani ne ga wadanda ke zargin malamai da yin amfani da addini wajen azurta kawunansu, abin da galibi a yanzu ake cewa su ne suka jefa talakawa cikin wajalhalu, saboda tsare-tsaren da gwamnati mai ci ke kawowa.
Babban malamin addinin musulunci a Najeriya ya mayar da martani ga mutanen da ke zargin malamai suna ci-da addini wajen azurta kawunansu a Najeriya.
Saurari bidiyon nan.