Addini
[bidiyo] Dss Allura ta tono garam Dr sani, dr mansur , Guruntum sunyiwa buhari kacha kacha
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah bayan sallama irinta addinin Musulunci a yau munzo muku da jawaban manya manyan malamai Nijeriya da sunka fadi gaskiya akan sha’anin tsaro.
Wanda daga cikin manya manyan malaman da sunka fadi gaskiya akan wannan lamari sun hada da :-
Dr Muhammad Sani umar R/lemo
Dr Mansur Ibrahim sokoto
Sheikh Tijjani yusuf Guruntum.
Da dai sauransu zakuji bayyanin da fadin gaskiya abinda ya dace buhari yayi da kuma manya manyan Nigeria.
Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara.
https://youtu.be/-CVWyAnO4XE


