Hausa Musics

[ALBUM] Sa’eed Nagudu – Soyayyar Facebook Complete Mp3

[ALBUM] Sa'eed Nagudu - Soyayyar Facebook Complete Mp3Saeed Nadugu fitaccen mawakin hausa ne wanda shima tauraronsa na hasakawa sosai amma rashin jin duriyarsa yasa ake ganin kamar ya daina harka waka.
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook’.
Wadannan sababbin wakokin Sa’eed Nagudu tracks 23 wanda yayi kokari sosai wajen fitar da wannan album mai taken ‘Soyayyar Facebook’
Tracks Lists
1. Zulaihat. DOWNLOAD
2. Zabari. DOWNLOAD
3. Yan bariki. DOWNLOAD
4.Yan Matan tik tok DOWNLOAD
5. Ummul Adhan DOWNLOAD
6. Ummu Sultan. DOWNLOAD
7. Soyayyar Facebook DOWNLOAD
8. Sarah DOWNLOAD
9. Nafi Haidar. DOWNLOAD
10. Maman fulera DOWNLOAD
11. Mai zagon kasa DOWNLOAD
12. Khalid DOWNLOAD
13. Kare ma yana da rana. DOWNLOAD
14. Janjani DOWNLOAD
15. Guguwar so DOWNLOAD
16. Fyade. DOWNLOAD
17. Farin ciki. DOWNLOAD
18. Daina Guduna. DOWNLOAD
19. Guguwar so II. DOWNLOAD
20. Cuta ba mutuwa ba. DOWNLOAD
21.Bintu Zarah. DOWNLOAD
22.Aso baba Atiku DOWNLOAD
23 So da kaunar juna. DOWNLOAD
Wadannan sune wakokin da sa’eed Nagudu ya fitar da kudin album dinsa wanda zaku iya samunsa a kasuwa kuma zaku iya saurare kai tsaye daga Audiomack dinsa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button