Hausa Musics
[MUSIC] Sa’eed Nagudu – Zulaihat
Advertisment
![[MUSIC] Sa'eed Nagudu - Zulaihat [MUSIC] Sa'eed Nagudu - Zulaihat](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/01/saeednagudu-20220115-0002.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
![[MUSIC] Sa'eed Nagudu - Zulaihat [MUSIC] Sa'eed Nagudu - Zulaihat](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/01/saeednagudu-20220115-0002.jpg?resize=240%2C300&ssl=1)
Saeed Nadugu fitaccen mawakin hausa ne wanda shima tauraronsa na hasakawa sosai amma rashin jin duriyarsa yasa ake ganin kamar ya daina harka waka.
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook’.
Wannan waka mai suna zulaihat tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken ‘Soyayyar Facebook’.