Hausa Musics
ALBUM : Salim Smart ~ Muradina Ep


Advertisment
Salim Smart yaro haziƙi matashin mawaki wanda yake da jini a jika da kuma fasahar Waƙa yaro ne a fanin mawaki babba ne a fagen iya tsara kalamai.
Salim smart mutum ne ko ince mawaki wanda yayi suna sosai ta fanin waka domin akwai iya tsara kalamai da baitoci a wakokinsa.
Shine yayi kokari ya kawo muku wannan sabon album dinsa mai suna Muradina domin shakatawa da su a bukukuwan murna sallah.
1. Salim Smart ~ Muradina
3.Salim Smart ~ So
4.Salim Smart ~ Ke kadai
5.Salim Smart ~ Sakon zuciya