KannywoodUncategorized

Wallahi Duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu – Cewar Mai kalamai

Na Lashi takobi duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu - cewar Mai kalamai

Na Lashi takobi duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu - cewar Mai kalamaiWani masoyin jaruma hadiza gabon wanda a kwanankin bayyana ya nuna yafi sonta da miliyoyin kudi wanda har ya samu jarumar ta tankawa maganar wanda yaji dadin haka.
Idan baku manta ba mun kawo muku labarin yadda wani ya kira hadiza gabon shegiya,karuwa, mazinaciya inda tayi masa martani a cikin ilimi da hikima wanda mun kawo labarin a nan
To shine matshin mai kalamai ya fusata irin yadda ake zagarmasa masoyiya yayi kukan kura inda ya tauna tsakuwa dan ayya taji tsoro. Ga kalamansa na ya rubuta a shafinsa na sada zumunta.

Hadiza Aliyu Na lashi takobi akanki duk wanda yakara zagin ki ko furta wani muggan kalma akanki wallahi sai dai kotun koli ta rabamu.
Duniya tana Maki kyakyawar sheda muma shedune, akoda yaushe tsarin rayuwar ki Kara burgeni yake hakan shiyasa nake ji kaunarki kullun habbaka yake a cikin ruhina. Wallahi duk masu muggan Kalamai akanki ba komai bane face hasada sannan martanin ki ya daga darajar ke.
Itafa soyayya makauniya ce akace koh

✍️Maikalamai”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button