Hausa Musics

MUSIC: Sa’eed Nagudu – soyayyar Facebook ft Hairat Abdullahi

Advertisment

[MUSIC] Sa'eed Nagudu - soyayyar Facebook Saeed Nadugu fitaccen mawakin hausa ne wanda shima tauraronsa na hasakawa sosai amma rashin jin duriyarsa yasa ake ganin kamar ya daina harka waka.
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook‘.
Wannan waka mai suna Soyayyar Facebook tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken ‘Soyayyar Facebook’.

DOWNLOAD MP3

 

Advertisment
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button