Hausa Musics

[MUSIC] Sa’eed Nagudu – Yar Bariki

[MUSIC] Sa'eed Nagudu - Yar barikiSaeed Nadugu fitaccen mawakin hausa ne wanda shima tauraronsa na hasakawa sosai amma rashin jin duriyarsa yasa ake ganin kamar ya daina harka waka.
Saeed Nagudu a yau ya fitar da sababbin wakokinsa a wannan shekara 2022 mai suna ‘Soyayyar Facebook‘.
Wannan waka mai suna Yar Bariki tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken ‘Soyayyar Facebook’.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button